Latest
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
Akwai yiwuwar a ga sauyi tsakanin wadanda suka lashe zaben tsaida gwani da wadanda APC za ta tsaida takara a karshe. Yanzu an fara ba INEC sunayen 'yan takara.
Gwamnatin Isra'ila ta tabbatar da cewa wani sojan Isra'ila ya gamu da tsauyayi saboda wani hadari da ya fuskanta a Lebanon. Abubuwan fashewa sun tashi da shi.
Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Gwamnatin Najeriya ta bukaci 'yan kasuwa su sauke farashin man fetur bayan saukar farashin danyen mai a Najeriya. Ministan mai ne ya yi kiran a Abuja.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta bude shafin daukar ma'aikatan wucin gadi domin zaben gwamnan Osun da za a yi a ranar 15 ga Agustan 2026.
Za a ji kalaman yaron Atiku Abubakar da kotu ta soke wa NDC rajista a matsayin jam'iyyar siyasa. A gefe guda kuma wasu murna suke yi da abin da ya faru da Peter Obi.
Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun sojin Najeriya sun karbi wasu manyan yan ta'addan ISWAP da suka hana mazauna jihar Borno da kewaye zaman lafiya.
Masu zafi
Samu kari