Latest
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Kungiyar malaman jami'o'i ta tarayya (ASUU) ta nuna damuwa kan rashin cika yarjejeniyar da ta cimmawa da gwamnati a jami'o'in jihohi 11 a kasar nan.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya ba iyalan 'yan kwallo biyar da suka rasu a kan titi gudunmuwar Naira miliyan 20 domn rade damuwa da radadi da suka shiga.
A labarin nan, za a ji kungiyoyin 'yan ta'addan da suka fi yi wa 'yan Najeriya illa, musamman daga shekarar 2020 zuwa 2025 inda aka hallaka mutane kusan 80,000.
Jigon jam'iyyar NDC mai adawa, Buba Galadima, ya yi gargaɗi cewa kafa 'yan sandan jihohi na iya zama barazana ga dimokuraɗiyya da haɗin kan Najeriya.
Mai magana da yawun rundunar 'yan sandan jihar Borno, Nahum Kenneth Daso, ya bayyana yadda 'yan ta'addan ISWAP suka sace daliban da ke zana jarabawa.
A labarin nan, za a ji cewa wata saniya ta jawo rikici a tsakanin manoma na makiyaya a jihar Kano, lamarin da ya jawo aka gwabza har mutum 12 suka jikkata.
Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Jigon ADC, Cif Eze Chukwuemeka Eze ya soki kalaman ministan Abuja, Nyesom Wike kan ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyarsa, Alhaji Atiku Abubakar.
Masu zafi
Samu kari