Latest
Tsohon dan majalisar wakilai daga jihar Sokoto, Mista Musa Adar, ya bayyana cewa manyan mutane tsadar man fetur ya fi shafa amma ba wai talakawan Najeriya ba.
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya karɓi bakuncin jakadan kasar Burtaniya a Najeriya a fadar shugaban kasa kuma sun tattauna batutuwa da dama.
Wata kungiya ta wadanni ta gudanar da wani taro na musamman kuma an nadi bidiyonsu suna kwasar rawa cikin annashuwa da walwala. Bidiyon ya haifar da martani.
An yi kira ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya takawa gwamnan Kano Abba Gida Gida birki dangane da rushe-rushen da yake yi a jihar Kano. Jigon jam'iyyar.
Babban jigon jam'iyyar APC ya bukaci Shugaban kasa Bola Tinubu da ya binciki tsohon sarkin Kano kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Sanusi Lamido II.
Hukumar Kula da Rarrabe Kudaden Shiga (RMAFC) ta amince da sauya fasali da kuma karin albashin 'yan siyasa da kashi 114 da ma'aikatan shari'a da masu mukamai.
Gwamnan Seyi Makinde na jam'iyyar PDP ya cika alkawarin ya dauka cewa zai dawo da wasu mutanr da ya yi aiki da su, ya tura sunayen kwamishinoni 7 ga majalisa.
Gwamnan jihar Cross River, Bassey Otu, ya ba da umarnin haramta ayyukan yan acaɓa a cikin kwaryar babbae birnin jiha watau Kalaba, ya gargaɗi masu kunnen ƙashi.
Shahararren mai wasan barkwanci a masana'antar Kannywood, Ali Artwork, ya fice daga tafiyar Kwankwasiyya a jihar Kano. Madagwal ya koma zuwa jam'iyyar APC.
Masu zafi
Samu kari