Latest
Yan bindiga sun yi garkuwa da basarake Shedrack Durojaiye Obibeni, da mai ɗakinsa a ƙaramar hukumar Yagba ta Gabas da ke jihar Kogi, da yammacin ranar Litinin.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya tsige dukkanin shugabannin rundunar sojoji sannan ya nada Janar Taoreed Abiodun Lagbaja a matsayin sabon babban hafsan sojoji.
Wata kungiyar masu tsara birane a Najeriya (NITP) ta gargadi gwamnatin jihar Kano kan rushe-rushen da take yi a jihar da yake kawo asarar dukiyoyi na mutane.
Bella Montoya ta gigita 'yan uwanta bayan farfaɗowa a wajen jana'izarta, kimanin mako guda da ya gabata, bayan da aka ayyana ta mutu bayan da ake zargin ta yi.
Kotun karar zaben gwamnan jihar Osun, a ranar 19 ga watan Yuli ta yi fatali da karar da jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta shigar kan jam'iyyar APC.
Godswill Akpabio ya yi kokarin wanke kan shi daga zargin taba asusun gwamnati wajen kamfe. Daga baya dole Sanatan ya bayyana inda wadannan kudi su ka fito.
Jama'a na cikin mawuyacin hali a garuruwan da ke yankin Dala ta jihar Kano sakamakon hare-haren yan daba. Yan daba sun addabe su da yawan sace-sace da barna.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabbin hafsoshin soji, sufeto janar na yan sanda da kwanturola Janar na Kwastam a ranar Litinin.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da naɗin Egbetokun Olukayode, a matsayin sabon sufeto janar na 'yan sandan Najeriya. Sanarwar dai na zuwa ne.
Masu zafi
Samu kari