Latest
Yanzu muke samun labarin yadda gwamnan jihar Imo ya kara N10k kan albashin ma'aikatan jiharsa domin rage musu radadin abin da ke faruwa na tsadar man fetur.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya caccaki Shugaba Tinubu kan tsarin da ya dauko na raba kudade don rage radadin cire tallafin man fetur da a ka yi a kasar
Dakarun sojoji a jihar Zamfara sun fattaki ƴan bindiga tare da ceto wasu mutum tara da suka yi garkuwa da su a ƙauyen Mailere cikin ƙaramar hukumar Bukkuyum.
Za a ji Tanko Yakasai ya yi fashin baki kan yadda siyasar jihar ta ke tafiya tsakanin bangaren Gandujiyya da kuma ‘Yan Kwankwasiyya, ya kawo wasu shawarwari.
An rahoto cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na shirin nada wani tsohon shugaban wani bankin zamani daga yankin kudu maso yamma a matsayin ministan kudi.
Matasan yakin karamar hukumar Warri ta kudu a jihar Delta sun ɗauri ɗamar yaki da shigar banza da 'yan mata ke yi a yankin, sun sa bulala 40 ko tara 10,000.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Adamawa ta yi fatali da ƙarar jam'iyyar Action Alliance (AA) kan nasarar gwamna Ahmadu Fintiri a zaben jihar.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya hadu da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, a wajen wani daurin auren Mohammed Bunu da Ikramullah.
Wata matar aure ta koka kan yadda maza ke dirkawa mata ciki a kasa da mintuna biyu, yayin da su kuwa suke daukarsa na tsawon watanni sama da tara don reno.
Masu zafi
Samu kari