Latest
Rashin halartar shaidun gwamna Abba Kabir Yusuf watau Abba Gida Gida ya kawo cikas a ci gaba da zaman sauraron ƙorafin APC kan zaben gwamnan jihar Kano jiya.
Gwamnatin Birtaniya ta na so a karbe $129m daga asusun ‘dan siyasar Neja-Deltan, James Ibori. Ana shari’a yanzu a kotun Landan tsakaninsa da kasar Birtaniya.
Hukumar zaɓe INEC ta ƙasa mai zaman kanta ta yi wa sabuwar jam'iyyar, Youth Party (YP) rijistar zama halastacciyar jam'iyyar siyasa a ƙasar nan, sun zama 19.
Tsohon kwamishinan raya karkara a tsohuwar gwamnatin jihar Kano, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce babban abinda Ganduje zai fara yi idan ya zama shugaban jam'iyyar.
Yayin zaman sauraron shari'ar Tukur Mamu a ranar Juma'a. 21 ga watan Yuli, Mai shari'a Inyang Ekwo ya bukaci duk wanda shari'ar bata shafe shi ba da ya fita.
Hukumar gudanarwa ta jami’ar Usmanu Danfodiyo ta sanar da dage jarabawarta na zangon karatu na farko kan rashin biyan kudin makaranta daba bangaren dalibai.
Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta umarci Gwamna Abba Kabir Yusuf ya biya diyyar N2m ga wasu mutane biyu da aka rusawa muhalli ba bisa ka'ida ba.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN), ta shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu dangane da rabon kayan tallafin da yake shirin yi. CAN ta ce yana da kyau ya.
NULGE, kungiyar ma'aikatan kananan hukumomi a Najeriya ta yi Allah wadai da halin ko in kula da gwamnatocin jihohi ke nuna wa mambobinta game da albashinsu.
Masu zafi
Samu kari