Latest
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rushe shugabannin gudanarwa na hujumar Alhazai ta ƙasa (NAHCON). Shugaban ƙasar ya kuma naɗa sabon shugaban hukumar.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya karyata zargin cewa sgi ne ya shiga ta fita har Kotun ɗaukaka ƙara ta tsige Sanata Abbo daga majalisa.
Babachir David Lawal ya fadi ra’ayinsa a game da zaben shugaban kasa, tsohon sakataren gwamnatin tarayyan ya ce Bola Tinubu ya zo bayan Peter Obi da Atiku Abubakar
Dakta Musa Adamu Aliyu ya zama sabon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC. Hakan na zuwa ne bayan naɗin da Shugaba Tinubu ya yi masa.
Musulmai da ke karkashin kungiyar OIC za su yi zama a kan hare-haren da ake kai wa mutanen Falasdinu kamar yadda Fafaroma ya yi suka saboda kisan gilla a Gaza.
An karrama dan Najeriya mai shekaru 70 da ya kirkiri janareto mara amfani da mai da digirgir. Mallam Hadi Usman ya kuma kirkiri risho mai girki da ruwa.
Akwai yiwuwar shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada tsohon shugaban masu tsaron marigayi Sani Abacha, Mejo Hamza Al-Mustapha mai ritaya a matsayin kwamandan NSCDC.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya shiga ganawar gaggawa da fusatattun 'yan majalisar jihar Ondo kan kokarin tsige mataimakin gwamna, Lucky Ayiedatiwa.
Shugaba Bola Tinubu ya nada sabon shugaban Hukumar ICPC, Dakta Adamu Aliyu wanda zai jagoranci hukumar wurin ci gaba da yaki da cin hanci a Najeirya.
Masu zafi
Samu kari