Latest
A baya-bayan nan Gwamnatin Tarayya da na wasu jihohi sun mayar da kwalejojin fasaha da ilimi zuwa jami'o'i sai dai hakan bai yi wa tsohon shugaban ASUP dadi ba.
Kotun daukaka kara a jihar Kaduna ta tabbatar da nasarar dan takarar jam'iyyar PDP, Daniel Amos a matsayin wanda ya lashe zabe, yayin da tayi watsi da karar APC.
Ma'abota amfani da kafar X sun yi wa Dr Zakir Naik ca, biyo bayan wallafa wasu hotuna da ya yi tare da alakanta sojojin saman Nigeria da zama sojojin Mulunci.
Kotun koli ta yi hukunci kan zaben Gwamna Alex Otti na jihar Abia inda ta tabbatar da nasarar Otti a matsayin gwamnan jihar bayan shan kaye a kotun Kano a baya.
Kwanaki kaɗan bayan APC ta raa kujarar Sanatan Kogi ta tsakiya, Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar Sanata Jibrin Isah a zaɓen mazaɓar Kogi ta gabas.
Tsohon shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin jihar Taraba, Douglas Ndatse, ya karyata cewa ya mari mutane a yayin taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP.
Hukumar EFCC ta samu izini daga babbar kotun Legas kan kamo wani dan kasuwa da take tuhumarsa da aikata laifin zamba ta naira biliyan hudu da miliyan dari takwas.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam ya ce ba zai ga laifin alkalan kotun daukaka kara da suka kwace kujerarsa ta sanata ba. Kotu ta kwace kujerarsa ta ba APC.
Wata kungiya mai suna Nigeria Accountability Monitors (NAM), ta soki Kungiyar Ma'aikatar Shari'a na Najeriya kan cewa sun bukaci a sauke shugaban kamfanin NNPCL.
Masu zafi
Samu kari