Latest
Manyan malaman addinin Musulunci a Arewacin Najeriya sun rabu gida biyu kan ko ya halasta a fita zanga-zanga saboda tsananin rayuwa da ake fama a kasar.
Gwamnatin Kano ta kaddamar da rabon tallafin N50,000 ga mata da su ka fito daga kananan hukumomi 44 na jihar, inda aka bawa mata 5,200 tallafi don habaka kasuwanci.
Batun haramta kiwon sake ga dabbobin makiyaya na yamutsa hazo tsakanin masu ruwa da tsaki a Najeriya, inda kungiyoyin makiyaya ke ganin zai jawo rashin zaman lafiya.
Hukumar zabe a jihar Adamawa ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi da kansiloli da aka gudanar a jihar a jiya Asabar 13 ga watan Yulin 2024.
Wani bene mai hawa biyu da ya zama kango ya rufto kan mutane a jihar Osun. Mutum 5 sun makale yayin da masu aikin ceto ke kokarin ganin sun kubutar da su.
Shugaban Bola Tinubu na Najeriya ya yi Allah wadai da harin da aka kaiwa tsohon shugaban Amurka, Donald Trump inda ya ce wannan lamari abin takaici ne.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya nuna farin cikinsa bisa dawowar tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Anyim Pius Anyim zuwa APC.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare kan bayin Allah a jihar Anambra. 'Yan bindigan sun hallaka mutum daya tare da sace wasu mutum hudu.
A yayin da ya yi kira ga gwamnati da ta gaggauta duba bukatun matasan Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi ya ba da shawarwari guda shida kan zanga-zangar lumana.
Masu zafi
Samu kari