Latest
Wani matashi mai suna Maya Santos ya jefa mutane a cikin tsananin jimami bayan da ya ce aurensa ya mutu makonni kadan bayan bikin auren saboda kwayoyin halitta.
Rabaran Gabriel Abegunrin ya ba gwamnatin tarayya shawara kan yadda fetur zai yi arha. malamin addinin ya bukaci a bar Dangote ya sayar da fetur ga 'yan kasuwa.
Malaman addini sun bukaci sarkin Kano Muhammad Sanusi II ya cire darduma mai dauke da sunan Muhammadu da aka ce yana takawa saboda girmama Annabi.
Ministan cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ya umarci fara bincike kan zargin cin hanci a gidan yari bayan dan daudu, Bobrisky ya fasa kwai lokacin da ya ke can.
Majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da naɗin Mai Shari'a Kudirat Kekere-Ekun a matsayin shugabar alƙalan Najeriya bayan bukatar shugaban ƙasa Bola Tinubu.
Babban Bankin Najeriya na CBN ya zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da lalata tattalin arzikin Najeriya. CBN ya ce Buhari ya ruguza tattalin arziki.
A cikin wannan rahoton za ku ji cewa, jam'iyyar PDP reshen jihar Adamawa ta bayyana takaicin yadda hukumar zabe ta INEC ta fitar da sakamakon zaben Edo.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana yadda ya ji bayan da dawo da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II kan sarautar jihar bayan tuge shi a 2020.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya kare matakin da ya dauka na yin sulhu da 'yan bindiga a lokacin da yake kan kujerar gwamnan jihar Zamfara.
Masu zafi
Samu kari