Latest
Wani barawo da yake fasa kabari ya saci karafuna a Bauchi ya ce yana sayan kayan maye ne da kudin da yake samu. Barawon ya nemi a masa afuwa a gaban alkali.
Bayan wasiƙar da Bola Tinubu ya aika, majalisar dattawa ta fara aikin tantance sabuwar shugabar alkalan Najeriya watau CJN, Mai Shari'a Kekere-Ekun a Abuja.
Gwamnatin tarayya ta amince da kwangilar N158bn ga kamfanin Dangote domin gina tituna daga tashar Lekki Deep Sea zuwa babbar hanyar Shagamu-Benin.
Da alama tsuguno bata kare ba bayan kungiyar APC reshen Arewa ta Tsakiya ta ki amincewa da hukuncin babbar kotun tarayya kan nasarar Abdullahi Umar Ganduje a kotu.
Jam'iyyar NNPP reshen jihar Nasarawa ta gano cewa rabuwar kan shugabanninta na ƙasa ne ya jawo ƴan majalisa da take da du suka sauya sheƙa zuwa APC.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kwaiwayi sakon tsofaffin shugannin kasar nan wajen mika bukatar yafe wa Najeriya da kasashe masu taso wa basussukan da su ka ci.
Babbar kotun jihar Kano ta yi hukunci inda ta dakatar da APC da PDP da wasu jam'iyyu guda 19 daga kawo cikas ga hukumar zaben jihar Kano (KANSIEC).
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta yi barazanar shiga yajin aiki. Shugaaban ASUU ya ba gwamnatin tarayya wa'adin kwanaki 14 kan lamarin.
Kwamitin zaman lafiya karkashin Abdulsalam Abubakar zai yi taro domin samar da mafita ga matsalolin Najeriya. Kwamitin ya ce matsaloli sun yi yawa a kasar nan.
Masu zafi
Samu kari