Latest
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana cewa bangaren shari'a na da rawar takawa wajen magance matsalar rashin tsaron da ake fama da ita a Najeriya.
Gwamnan jihar Neja, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yana sane da halin da ake ciki kan halin tsadar rayuwa a Najeriya.
Miyagun 'yan bindiga na ci gaba da kai hare-hare kan kauyukan da ke karamar hukumar Kontagora ta jihar Neja. 'Yan bindigan sun kori mutanen kauyuka akalla 23.
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, , Shehu Sani ya bayyana cewa dole ne yan kasa su ji jiki matukar gwamnati na sake fasalta tattalin arziki.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin ya yi wa yan Najeriya bayani kan dalilin da ya sa aka gaza gyara wutar lantarki a Arewacin kasar nan.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya sake kara farashin man fetur a Najeriya. A birnin tarayya Abuja litar mai ta koma N1,050 maimakon N1,030.
Masu sana'ar cajin waya sun samu kudade masu kauri sakamakon rashin wutar lantarkin da aka samu a jihohin Arewacin Najeriya. Matsalar ta shafe kwanaki.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya tattauna da takwaransa shugaban ƙasar Amurka, Joe Biden, ta wayar tarho yau Talata, 29 ga watan Oktoba, 2024.
Ministan makamashi, Adebayo Adelabu, ya ba da tabbacin cewa an kusa magance matsalar rashin wutar lantaki a Arewacin Najeriya. Ya ce nan da kwanaki uku.
Masu zafi
Samu kari