Latest
Wasu jami'an tsaro na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun rasa rayukansu bayan 'yan ta'addan ISWAP sun dasa musu bam a jihar Borno. Wasu sun samu raunuka.
Wata mai yin sharhi, Titilope Anifowoshe ta yi hasashen cewa nan da watan Yunin 2024, farashin man fetur zai ragu zuwa tsakanin N570-N580 kan kowace lita.
Shehun Borno, Abubakar Ibn Umar Garbai El-Kanemi ya tafka babban rashin ɗansa na farko, Shehu Mustapha Umar El-Kanemi wanda ya rasu a daren jiya Asabar.
Naira ta mike kadan duk da kashin da ta tashi a hannun Dala a ranar Juma’a. A kan N1, 245 Naira Rates ta ce an saida kowace Dalar Amurka a kasuwar canji.
Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta dakatar da wadanda ke kiran kansu shugabannin jam'iyyar APC kan sake daukar wani mataki kan Abdullahi Ganduje.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi jimamin rasuwar sanatan jamhuriya ta biyu, Sidi Hamid Ali da ɗan uwan tsohon hadiminsa, Baffa Yola.
Faston da ya yi hasashen duniya za ta tashi a ranar 25 ga watan Afirilun 2024, ya fito ya fadi dalilin da ya sanya hasashen nasa bai tabbata ba. Ya ce addu'a ya yi.
Dan fafutukar kare matasa ya musanta raɗe-raɗin da ke cewa tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai zai nemi mulkin Najeriya a zaben shugaban ƙasa 2027.
A Najeriya, ana yawan samun takun-saka tsakanin 'yan siyasa da kuma 'ya'yansu musamman ta bangaren siyasa wanda hakan ke yin tasiri a rayuwarsu ta siyasa.
Masu zafi
Samu kari