Latest
Akwai tarin al'adu da dama a ƙasashen duniya wanda ya bambanta da saura, wasu kasashe sun amince da tsarin mata su biya maza sadaki yayin da suke neman aure.
Akalla ma'aikata 200 ne ake fargabar za su rasa aiki a yayin da babban kamfanin kimiya na kasar Amurka, Microsoft, ya fara shirye-shiryen rufe ofishinsa na Najeriya.
Wata kungiya a Arewata goyi bayan kiran ɗaya daga cikin ɓangaren NNPP na hukumar EFCC ts binciki tsohon gwamnan Kano, Rabiu Kwankwaso kan kuɗin kamfe.
Duk da kokarin Bola Tinubu kan sulhunta rikicin Nyesom Wike da Siminalayi Fubara abin ya ci tura bayan sake nada sabon shugaban Majalisar jihar a yau.
A yayin da ake ci gaba da fargabar zama da Tsaka a cikin gida saboda gubarta, mun tattaro maku wasu dabaru shida da za ku yi amfani da su domin korarsu cikin sauki.
Binciken gano gaskiya da aka gudanar kan hoton da ake yaɗawa cewa Yahaya Bello ya yi shigar ƴan Daudu ya gano cewa ba tsohon gwamnan bane a hoton.
Jigon jami'yyar APC, Barista Jesutega Onakpasa ya zargi wasu 'yan siyasa da jefa Nasir El-Rufai da Yahaya Bello a halin da suke ciki duk da gudunmawa da suka bayar.
Tsohon dan takarar majalisar wakilai a karkashin inuwar jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) a jihar Abia ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Majalisar wakilan tarayya ta ɗauki wasu matakai da nufin magance yawaitar garkuwa da ɗalibai a makarantun ƙasar nan da kuma dawo da tsaro a faɗin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari