Latest
Mutane sun fara nuna alamun fargaba yayin da Muhammadu Sanusi da Aminu Ado Bayero suka tsara zuwa Sallar Jumu'a a babban masallacin Jumu'a na fadar Sarki.
Rundunar yan sanda a jihar Bauchi ta sanar da kama wanda ya kashe masu hidimar kasa (NYSC) shida a lokacin zanga zangar faduwar Muhammadu Buhari zabe a 2011.
Wasu 'yan ta'addan ISWAP sun bawa jama'ar garuruwan dake karamar hukumar Kukawa a jihar Borno zabin ko dai su bar gidajensu ko a kashe saboda zargin cin amana
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da kashe yan bindiga uku a jihar Benue. Ta ce ta samu kubutar da jami'an soji da sauran mutanen da aka yi garkuwa da su.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci shugabannin kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) da su tuntubi gwamnonin 36 kan batun ba kananan hukumomi 'yanci.
Wani faifan bidiyo da ke yawo a shafukan sada zumunta ya dauki hankalin jama'a yayin da aka ga wata mata ta haifi 'yan hudu bayan shafe shekaru 18 ta na jira.
Ikirarin cewa babbar kotun tarayya ta fi kowacce babbar kotun jiha karfin iko a wajen ba da umarni ba gaskiya ba ne. Lauya ya magantu kan rigimar masarautar Kano.
An tattara cikakken jerin sunayen ƙasashen Afirka da suka canza taken kasarsu bayan da Tinubu ya rattaba hannu kan kudurin taken Najeriya na 2024 ya zama doka.
Hukumar da ke lura da sayar da kadarorin gwamnati (BPE) ta bayyana cewa gwamnatin tarayya na kokarin magance matsalar hasken wuta a kasar, ta ranto dala 500.
Masu zafi
Samu kari