Latest
Daya daga ‘ya’yan marigayi Ado Bayero, Zainab Ado Bayero, ta tunatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu nauyin da ya rataya a wuyansa cikin gaggawa.
Rundunar sojin Nijar ta sanar da kwamushe kasurgumin dan ta'addan Najeriya da ake kira Baleri wanda shi ne mai gidan babban dan bindiga Bello Turji.
Hukumar NAHCON ta bukaci maniyyatan Najeriya da suka isa Makkah da su nemi taimakon likitoci daga duk wani asibitin gwamnatin Saudiyya idan bukatar hakan ta taso.
Kotun Koli ta umarci duka gwamnoni 36 da su yi martani kan zarginsu da Gwamnatin Tarayya ke yi game da dakile ƴancin ƙananan hukumomi 774 a fadin ƙasar.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi Ɗanmido ya ce gamnatinsa za ta ci gaba da ɗaukar malami aiki har sai ya zama kowace aji a kowace makaranta yana da malami.
Rundunar ‘yan sandan jihar Lagos ta samu nasarar damke wata mata mai shekaru 21 da jaririn da ta sato wanda tuni ta shaidawa mutane cewa ita ce ta haihu.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da sauya taken Najeriya, hukumar wayar da kan jama'a ta NOA ta bukaci jami'anta su haddace sabon taken cikin kwanaki uku.
Manoma a jihar Bauchi sun bayyana cewa karin kudin wutar lantarki da cire tallafin mai da Bola Tinubu ya yi ne suka jawo tsadar tumatur a kasuwannin Najeriya.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki kan jami'an tsaro na sojoji a jihar Abia suna tsaka da gudanar da aikinsu. An rasa rayukan sojoji guda uku.
Masu zafi
Samu kari