Latest
Wasu 'yan ta'addan ISWAP sun bawa jama'ar garuruwan dake karamar hukumar Kukawa a jihar Borno zabin ko dai su bar gidajensu ko a kashe saboda zargin cin amana
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da kashe yan bindiga uku a jihar Benue. Ta ce ta samu kubutar da jami'an soji da sauran mutanen da aka yi garkuwa da su.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci shugabannin kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) da su tuntubi gwamnonin 36 kan batun ba kananan hukumomi 'yanci.
Wani faifan bidiyo da ke yawo a shafukan sada zumunta ya dauki hankalin jama'a yayin da aka ga wata mata ta haifi 'yan hudu bayan shafe shekaru 18 ta na jira.
Ikirarin cewa babbar kotun tarayya ta fi kowacce babbar kotun jiha karfin iko a wajen ba da umarni ba gaskiya ba ne. Lauya ya magantu kan rigimar masarautar Kano.
An tattara cikakken jerin sunayen ƙasashen Afirka da suka canza taken kasarsu bayan da Tinubu ya rattaba hannu kan kudurin taken Najeriya na 2024 ya zama doka.
Hukumar da ke lura da sayar da kadarorin gwamnati (BPE) ta bayyana cewa gwamnatin tarayya na kokarin magance matsalar hasken wuta a kasar, ta ranto dala 500.
Gwamnan Sokoto, Ahmad Aliyu Sokoto ya umurci rufe Ifoma hotel da ake zargi da badala. Dakta Jabir Sani Mai Hula da sauran jami'an gwamnati ne suka jagoranci aikin
Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ta shiga yajin aiki a jami'ar Yusuf Maitama Sule da ke a jihar Kano. An bayyana dalilin da yasa Malaman jihar ke yajin aiki.
Masu zafi
Samu kari