Latest
Jami'an tsaro na musamman sun kama gungun yan damafara masu cutar mutane da sunan sama musu izinin aikin Hajji a Makka. An kama su da abubuwa da dama.
Lauyoyin dan ta'addan IPOB sun bukaci a sake shi cikin gaggawa tare da nuna cewa ba shi da wani laifi. Lauyoyin sun gabatar da hujjoji ga gwamnatin tarayya.
Awanni kaɗan bayan bullar rahoton sabon mafi karancin albashi, gwamantin tarayya ta musanta cewa an fitar N100,000 a matsayin mafi karancin albashi.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar LP, Peter Obi ya ziyarci Tijjani Babangida a jihar Kaduna bayan ya gamu da hatsarin mota a watan Mayu.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun tabbatar da ganin watan Dhul Hijjah a yammacin yau Alhamis 6 ga watan Yuni inda aka tabbatar da gobe 1 ga watan Dhul Hijjah.
Yayin da Kungiyar NLC ta ke neman karin albashi, Ministan kudi, Wale Edun ya gabatar da sabon tsarin biyan mafi karancin albashi ga Shugaba Bola Tinubu.
Majalisar dattawa ta amince da nadin Emomotimi Agama a matsayin babban daraktan hukumar hada-hadar hannayen jari (SEC). Shugaba Bola Tinubu ne ya gabatar da bukatar.
Majalisar dattawa ta Najeriya za ta gudanar da bincike kan mutuwar da wasu masu hakar ma'adanai suka yi a jihar Neja, bayan dutse ya zaftaro musu.
Wata kungiya mai rajin inganta shugabanci na gari ta Patriotic Volunteers for Good Governance ta shawarci ‘yan majalisu kan hanyar da za su bi wurin taimakawa kasar.
Masu zafi
Samu kari