Latest
Gwamnatin tarayya ta amince da dakatar da karbar haraji daga wasu 'yan Najeriya ciki har da manoma da masu kananan sana'a domin taimaka masu wajen gudanar da ayyuka.
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta ce a yau Talata jirgin farko dauke da wadanda su ka kammala aikin hajjin bana kimanin 554 za su iso gid.
Fadar Sarkin Musulmi ta fito ta yi magana kan batun rikicin da ake yadawa tana yi da gwamnatin Sokoto. Fadar ta ce babu wata rigima a tsakanin bangarorin biyu.
A yau Talata kotu a Kano ta ci gaba da sauraron dambarwar masarautar Kano, inda bangaren da ke kare sarki na 15, Aminu Ado Bayero ya zargi kotu da bangaranci.
Hukumar NSCDC ta kama wani mutum mai suna Ganiyu Yusuf Olalekan da ya karbi kudi N4.5m domin samar da kujerun Hajji guda uku ga Ibrahim Mustapha.
Majalisar wakilai ta yi zargin cewa 'yan ta'addan da suka kai harin bam a jihar Borno ba daga jihar suke ba. Majalisar ta ce an dauko hayar su ne daga waje.
Hukumar kula da asusun ba dalibai rancen kudin karatu NELFund ta ce ana sa ran daliban kasar nan akalla 250,000 zuwa 300,000 ne za su nemi lamunin karatu.
Shugaban majalisar dokokin jihar Imo, Chike Olemgbe ya sanar da dakatar da ƴan majalisa 4 bisa zarginsu da kulla yadda za su tunuke shi daga mukaminsa.
Wata babbar kotu dake jihar Legas ta buƙaci gidan yarin Kirikiri da ya sallami wani mutum mai suna Adeshina bayan kwashe shekaru 15 a garƙame ba tare da tuhuma ba.
Masu zafi
Samu kari