Latest
Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umaru Radda, ya yabawa dakarun sojojin Najeriya da sauran jami'an tsaro kan nasarorin da suka samu kan 'yan bindiga a jihar.
Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na PDP ya tabo batun zaben 2027. Kwamitin ya bayyana cewa PDP za ta samar da gwamnoni masu yawa a shekarar 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El Rufa'i ya bayyana rashin jin dadin labarin cewa ya fice daga jam'iyyar APC, zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
An kama wasu mutane da dama a jihar Kano, Legas, Rivers da Kwara, inda aka kame wani fitaccen dan fim da wasu mutanen da ba a yi tsammani ba a kamen.
Bayan tabbatar da cewa babu ja da baya kan maganar kudirin haraji, Bola Tinubu ya fara tura wakilai zuwa wurin manyan Arewa don samun goyon baya kan gyaran haraji.
Wasu mahara sun kai hari kan mai taimakawa gwamnan jihar Kaduna ta musamman kan harkokin siyasa, Rachael Averick, a yankin Kudancin Kaduna. Ta sha da kyar.
Gwamnan jihar Kano ya nada kwararru kan ayyukan gwamnati, ciki har da Ahmad Speaker da Sani Tofa. An shirya rantsar da su ranar 6 ga Janairu, 2025.
Jami’an tsaro sun kashe Sani Rusu, ɗan ta’addar Fulani a Tsafe a yayin wani samame, tare da ƙoƙarin kamo abokinsa, dillalin ƙwayoyi, Shamsu Danmali.
Mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya dauki nauyin malamai akalla guda 1,000 domin yin addu'o'i da saukar Alkur'ani saboda kare Najeriya daga sharrin bokayen Nijar.
Masu zafi
Samu kari