Latest
Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da fitar biliyoyin Naira domin gina tashar motar zamani a Gusau, inda ake sa ran kashe akalla N4,854,135,954.53.
Tsohon Akanta janar na kasa, Anamekwe Nwabuoku ya roki kotu ta kara masa lokaci domin samun damar mayar da kudin da ake zargin ya wawashe a shekarun baya.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin gwamna Ahmadu Fintiri ta maka gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu a kotu bisa zargin zaftare mata kudin wata wata.
Majalisar jihar Kaduna ta yi zazzafan martani ga tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai kan zargin badakala da kwamitinta ya kafa domin bincikar almundanar N423bn.
Gawar tsohon shugaban majalisar dattawa, Joseph Wayas, ta iso Najeriya bayan kimanin shekaru uku da rasuwarsa a wani asibitin Landan a cikin watan Nuwamban 2021.
Yayin da ake murna kan janye harajin kan wasu nau'in abinci, gwamnatin tarayya ta ce akwai sharadi kan farashin abinci., inda y ce gwamnati za ta kayyade farashin.
Kotun Koli ta zartar da hukunci a shari'ar da gwamnatin tarayya ta maka gwamnoni 36 na kasar nan. Kotun ta hana gwamnoni tsige shugabannin kananan hukumomi.
Rundunar sojin Najeriya ta kai farmaki kan yan ta'adda a karamar hukumar Lau ta jihar Taraba, ta ceto mata biyu, yan bindiga sun kashe juna a yankin Wukari.
Kotun Koli ta yi hukunci kan karar da Gwamnatin Tarayya ta shigar da gwamnonin jihohi 36 inda ta ba da umarnin a ba kananan hukumomi damar kula da kudinsu.
Masu zafi
Samu kari