Latest
Gwamnan Sokoto, Ahmed Aliyu, yasa hannu kan yi wa dokar masarautu a jihar kwaskwarima. Hakan ya hana Sarkin Musulmi ikon nada hakimai da dagatai baki daya.
Jam'iyyar APC ta kara shiga rudani a jihar Zamfara bayan dan majaliar tarayya mai wakiltar Kaura Namoda da Birnin Magaji ya kara sabon tsagi da mutanensa.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nemi 'yan kwadago su amince a biya N62,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi. Sai dai ma'aikatan sun dage kan N250,000.
An tafka babban rashi bayan rasuwar babban limamin masallacin Juma'a da ke birnin Jos a jihar Plateau, Sheikh Lawal Adam Abubakar yana da shekaru 80.
Malaman katolika sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta bukaci kwaskwarima kan yarjejeniyar Samoa ko kuma ta janye amincewarta baki daya. Akwai munakisa a ciki.
Babbar kotun jihar Kano dake zaman ta a sakatariyar Audu Bako a nan Kano ta dauki mataki kan shari'ar Hafsat Surajo bisa zargin kashe yaron gidanta.
Sanata Shehu Sani ya yi martani kan umarnin da Kotun Koli ta ba Gwamnatin Tarayya ta rika biyan ƙananan hukumomi daga asusunta bayan zamanta a yau.
Bidiyon wani yaro wanda har yanzu ba a bayyana shekarunsa ba ya dauki hankali matuka saboda matukar tsayi da ya ke da shi mai ban mamaki. Ana ganin dan Sudan ne.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawa da gwamnonin Najeriya a fdarsa da ke Abuja. Ganawar na zuwa ne bayan hukuncin da Kotun Koli ta yanke.
Masu zafi
Samu kari