Latest
Bayan kwana guda da tesa keyarsa gidan kurkuku bisa zargin badakalar N33bn, kotu ta bawa tsohon ministan wuta, Mamman Saleh ya samu beli a kan N10bn
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta yi ram da wasu iyayen da su ka sa dansu a kasuwa domin su samu kudin ficewa daga kasar nan saboda matsin rayuwa.
Wata kungiya mai rajin kawo cigaba da wayar da kan al'umma a Arewa (NAN) ta fadi yadda ake shirin wargaza APC a Zamfara saboda kin jinin Bola Tinubu.
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta bankado yadda 'yan Najeriya su ka kashe biliyoyin Naira a matsayin cin hanci ga jami'an gwamnati, inda ta gano N721bn aka bayar.
Gamayyar kungiyoyin Musulmi a Najeriya sun gargadi gwamnan Sokoto, Ahmad Aliyu kan cigaba da girmama mai alfarma Sarkin Musulmi a matsayinsa na jagora babba.
Yayin da ake fafutukar ganin jama'a a Kano sun dauki aure da daraja, sai ga wani magidanci ya saki matarsa a gadon asibiti saboda an hana shi sadakar da aka ba ta.
Gwamnatin tarayya ta bayyana yaƙinin cewa daga nan zuwa mako mai zuwa za a kawo karshen ja-in-ja kan sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata a Najeriya.
Wasu 'yan ta'adda sun balle gidan gyaran hali a kasar Nijar. Hakan yayi sanadin tserewar daruruwan mayakan ta'addancin Boko Haram da masu safarar kwayoyi.
Jami'an hukumar ƴan sandan farin kaya DSS sun kai samame gidan wani ɗan adaidaita da ake kyautata zaton yana da alaƙa da ƴan ta'adda a Minna, jihar Neja.
Masu zafi
Samu kari