Latest
Bidiyo ya nuna yadda Umar Bush ya gamu da Aliko Dangote a fadar shugaban kasa a daidai loakcin da ake cewa ya cika dura ashariya saboda neman suna a intanet.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya yi fatali da hukuncin Kotun Koli kan ƴancin kananan hukumomi a Najeriya inda ya ce yunwa ya kamata a kawar a wannan lokaci.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya ce za a ga sabon tambarim NNPP a takardun kaɗa kuri'a na zaɓen gwamnan jihar Ondo mai zuwa a 2024.
Tsohon mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaɓen Atiku Abubakar, Daniel Bwala ya ce ya jima da raba jaha da babbar jam'iyyar adawa watau PDP.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar kubutar da wasu mutum 57 da 'yan ta'addan Boko Haram suka sace a dajin Sambisa. Sojojin sun kuma hallaka 'yan ta'adda.
Ana fargabar gobara ta jawo asara mai tarin yawa a fadar Sarkin Kano bayan iftila'in da ya faru a daren jiya Juma'a 12 ga watan Yuli 2024 a fadar da ke Kofar Kudu.
Jam'iyyar NNPP ta kaddamar da sabon tambarin jam'iyya yayin da ta sha kaye a zaben 2023 da ya gabata bara. An bayyana dalilin sauya tambarin baktatan.
Dillalan man fetur a Najeriya sun bayyana hanyar da za a bi don tabbatar da man fetur ya sauka gaba daya. Sun ce, ya kamata a ware masu kaso 50% na man kasar.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a majalisar dattawa, Sanata Sunday Karimi ya gargadi takwaransa, Sanata Ali Ndume kan sukar gwamnatin Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari