Latest
Kungiƴar ƴan kwadago ta ƙasa reshen jihar Ondo ta dare gida biyu kam batun ritayar shugaban ƙungiyar, mutum biyu sun yi ikirarin shugabancin ƙungiyar.
Wani ginin bene mai yawa biyu ya rufto a birnin tarayya Abuja. Ginin ya rufto a kan mutane masu yawa. Mutane da yawa sun makale yayin da aka fara aikin ceto su.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi magana kan korarsa da aka yi a jam'iyyar NNPP inda ya ce babu wanda ya isa bayan su ne gatan jami'yyar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi alhinin abin da ya afku a makarantar sakandire yayin da ɗalibai ke cikin rubuta jarabawa a yankin Jos, babban birnin Filato.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta yiwa dokar zabe ta jihar Kwaskwarima. Majalisar ta soke yin amfani da na'uara wajen kada kuri'a a lokutan zabe.
Wasu mambobin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), sun bukaci a dakatar da ministan birnin tarayya, Nyesom Wike daga jam'iyyar kan zargin yi mata zagon kasa.
Gwamnatin Filato ta tabbatar da cewa zuwa yammacin jiya Jumu'a ta samu bayanin cewa akalla ɗalibai 22 sun mutu bayan gini ya rufta kansu a yankin Jos.
Gwamnatin jihar Filato ta bayyana cewa ɓangaren da ya rushe a makarantar sakandiren Saints Academy na ɗaukar ɗalibai kusan 200, wasu sun rasa ransu.
Shugaba Bola Tinubu ya sallami Mohammed Bello-Koko wanda Muhammadu Buhari ya naɗa mukamin daraktan hukumar NPA tare da maye gurbinsa da Abubakar Dantsoho.
Masu zafi
Samu kari