Latest
Babbar kotun jiha da ke zamanta a Kano ta kawo karshen rikicin masarautar Kano, ta yanke hukunci a yau Litinin na haramtawa Sarki Ado Bayero bayyana kansa da sarki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai kaddamar da shirin ba da rance ga dalibai masu karatu a makarantun gaba da sakandire a Najeriya a ranar Laraba.
Rahotanni sun bayyana cewa masu garkuwa da mutane sun sace wasu mazauna yankin Yangoji a birnin tarayya Abuja, bayan sun harbi wani jigon jam’iyyar APC.
Tsohon shugaban karamar hukumar Ungogo, Injiniya Abdullahi Garba Ramat ya ce lokaci ya yi da jama’a tun daga tushe za su mori romon dimukuradiyya.
Ruwan sama mai karfi ya ruguza gidaje da dama a kamar hukumar Michika a jihar Adamawa. Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya yi alkawarin kai musu tallafi.
Hukumar kididdiga ta kasa, ta bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki ya karu da kashi 34.19% a watan Yunin 2024. Wannan na zuwa ne ana tsaka da rashin abinci.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa za ta dauka mataki kan duk wanda ya fito tattakin ranar Ashura a jihar. Ta ce hakan na kawo tashin hankali.
Shehin malami, Shiekh, Barista Ishaq Adam Ishaq ya musanta labarin cewa malamai sun karbi kudi har Naira Miliyan 16 daga shugaba Bola Ahmed Tinubu.
'Yan majalisar dokokin jihar Rivers, sun haramtawa Gwamna Siminalayi Fubara kashe kudaden jihar bayan ya kasa sake gabatar musu da kasafin kudin shekarar 2024.
Masu zafi
Samu kari