Latest
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya yi kira ga ƴan Najeriya su jingine duk wani banbanci a halin yanzu, su goy bayan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zabe ta bayyana zaben dan majalisar tarayya na Yabi da Shagari a matsayin wanda bai kammalu ba, ta umarci INEC ta ƙarisa zaɓe.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da gudummuwar tirela 20 ta shinkafa ga kowace jiha domin a rabawa talakawa masu ƙaramin ƙarfi.
Shugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi maraba da sauya sheƙar tsohon shugaban majalisar dattawa, Pius Anyim, ya ce APC ta ƙara karfi a Kudu.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya kaddamar da sabom shirin tallafawa manoma inda ya sanar da age farashin takin zamani zuwa N20,000 duk buhu.
A gobe Talata al'ummar Musulmi a fadin duniya za su yi ranar Ashura, ana bukatar Musulmi su yi ibada masu muhimmanci a ranar wanda Legit ta tattaro muku su.
Bayan tsawon lokaci ana tattaunawa da kace-nace kan batun sabon mafi ƙarancin albashi, watakila Bola Tinubu ya miƙa kudirin ga majalisar tarayya a makon gobe.
Tsagin NNPP ya zargi dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Rabi'u Musa Kwankwaso da kokarin kwace jam'iyyar,lamarin da ya ce ba za su amince ba.
Gwamnatin tarayya ta kara bayani ga a'lumma kan cewa nan gaba kadan farashin kayan abinci zai sauka kasa saboda matakai da ta dauka in ji ministan noma.
Masu zafi
Samu kari