Latest
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas a ranar Talata ta yi watsi da karar da wani lauya ya shigar na kalubalantar amfani da rubutun larabci a kan kudin Naira.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya kori babban mai ba shi shawara kan harkokin tsaro. Ya umarce shi ya mika ragamar ofishinsa ga babban jami'in tsaron gwamna.
Kasashe da dama na mayar da hankali wajen harkar ilmi. Akwai kasashen da suka yi fice wajen samar da ilmin boko ga mutanensu. Mun jero 10 daga cikinsu.
Gwamnatin jihar Kano ta maka tsohon kwamishinan kananan hukumomi, Murtrala Sule Garo, a gaban kotu. Ana zarginsa da sama da fadi da Naira biliyan 24.
A yau Talata ne majalaisar dokoki ta sanar da rasuwar Abubakar Adams Ekene dan majalisa daga jihar Kaduna. Legit ta tattaro muku abubuwa da suka shafi rayuwarsa.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta sanya ranar Laraba domin fara sauraron kararrakin da ke gabanta kan rikicin masarautar Kano.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci babban hafsan tsaro na kasa ya tabbatar ya kawo karshen satar mai da fasa bututun mai cikin kankanin lokaci.
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Olusegun Osobo ya bayyana yadda ya yi mu'amala da tsohon shugaban soji a Najeriya, Janar Ibrahim Badamasi Babangida a 1985.
Gwamna Ahmed Usman Ododo na jihar Kogi ya gwangwaje matasa nasu yiwa ƙasa hidima da aka tura jihar da kyautar makudan kudi don su ji daɗin yin aiki.
Masu zafi
Samu kari