Latest
Rundunar 'yan sandan Kogi ta tabbatar da cafke wani jami'inta, Sufeto Aminu Mohammed bisa zargin fashi da satar mota tare da kokarin sauya mata launi.
Kansilolin karamar hukumar Egor a jihar Edo sun tsige shugaban karamar hukumar kan zarge-zargen rashawa. Sun kama shi da kara kasafin kudi da N1.7bn.
A gasar EURO ta shekarar 2024 da aka kammala, akwai zaratan ƴan kwallon da suka yi fice wadanda asalinsu ƴan Najeriya ne da suke bugawa kasashen Turai.
Rundunar yan samda a jihar Jigawa ta tabbatar da faruwar hadarin mota da ya faru a hanyar kasuwar Kanya kuma ya jawo asarar rayuka 14 da jikkata mutane da dama.
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta bayyana cewan jami'anta sun samu nasara kan wasu miyagun 'yan bindiga a karamar hukumar Kankara. Sun kwato makamai.
Wata masarauta a jihar Delta ta umarci 'yan Arewa da ke zaune a yankin su gaggauta barin garin cikin kwanaki hudu, lamarin da ya zo masu a ba za ta.
Bayan zartar da kudurin dokar kirkirar sarakunan gargajiya masu daraja lamba biyu a Kano, ga wasu muhimman abubuwa 3 da ya kamata ku sani game da masarautun.
Kalaman Sanata Ali Ndume kan Bola Tinubu bai yiwa 'yan majalisa masu goyon bayan shugaban dadi ba, wanda ya sa yanzu haka wasu ke shirin yadda dakatar da shi.
Kungiyar yan kwadago ta yi barazanar tafiya yajin aiki na tsawon kwana 30 idan majalisa ta yi doka marar kan gado kan karin albashin ma'aikata a fadin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari