Latest
Mambobin Majalisar Dattawa a Najeriya sun yi tawaye game da bukatar daukar tsattsauran mataki kan Sanata Ali Ndume bayan caccakar gwamnatin Bola Tinubu.
Rahotanni daga jihar Abia da ke Kudu maso Gabashin Najeriya sun bayyana cewa kwamishinar noma da takwaranta na ma'aikatar kimiyya da fasaha sun aje aiki.
Gwamnatin jihar Borno ta ƙaryata labarin da ake yadawa cewa dan Gwamna Babagana Zulum ya hallaka wani ɗan Indiya a gidan Gala bayan samun hatsaniya.
Mai shari'a James Omotosho na babbar kotun tarayya ta soke matakin tsige mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya mayar da shi kan muƙaminsa.
Sanata Tahir Mungono daga jihar Borno ya zama sabon mai tsawatarwa a majalisar dattawan Najeriya bayan APC ta sauke Muhammed Ali Ndume yau Laraba.
Kafin majalisar dattawa ta sauke Sanata Ali Ndume Sanata Yemi Adaramodu ya labarta cewa babu shirin sauke shi bisa kalaman da ya yi a kan shugaba Bola Tinubu.
Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da yin ayyuka guda 10 masu muhimmanci da za su shafi talakawa a jihar Kano. A yau Laraba ya amince da ayyukan.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bukaci 'yan Najeriya da ka su yi zanga-zangar da ake shirin yi a fadin kasar nan a watan Agustan 2024.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya jawo ƙarin mutane cikin gwamnatin jihar, ya fitar da sunayen mutane 1,270 da naɗa a matsayin masu taimaka masa.
Masu zafi
Samu kari