Latest
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta caccaki gwamnatin tarayya ta kama matashin dan tiktok, Junaidu Abdullahi bisa furucinsa a tiktok.
Fitaccen lauya daga jihar Kano, Abba Hikima ya shawarci majalisar tarayya da ta tsige shugaban kasa ma damar aka ga ba zai iya magance matsalolin kasar ba.
Fusatattun matasa a jihar Yobe sun yaga allunan titi ɗauke da hotunan shugaba Tinubu, Kashim Shettima mataimakinsa da kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni.
Bishof a cocin Anglican Diocese da ke Owo a jihar Ondo, Rabaran Stephen Fagbemi ya bi jerin malaman addini da su ka bawa shugaba Tinubu shawara ka halin da ake ciki.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa daya daga cikin attajiran abokansa ya fara yi masa dariya kan matsalar da yake fuskanta.s
Fasinjoji 119 da masu aiki shida ne su ka tsira bayan tayoyin jirgin Jirgin Max Air Boeing 737 da ke shirin tashi daga filin jirgin Yola ya fashe.
Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo ya shawarci iyaye kan hana yaransu fita zanga zanga, ya kuma ce an samu masu zanga zangar goyon bayan Bola Tinubu.
Gwamnatin ta ce shirya zaben kananan hukumomi a wani bangare ne na bin umarnin kotun koli da ta tabbatar wa kananan hukumomi 'yancin cin gashin kansu.
Gwamnatin jihar Benue karkashin jagorancin Gwamna Hyacinth Alia, ta yi kira ga 'yan bindiga da su ajiye makamansu su zo a tattauna a teburin sulhu.
Masu zafi
Samu kari