Latest
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba dan uwan tsohon gwamna Yahaya Bello damar zuwa kasar ketare domin neman lafiya a shari'ar da ake yi kan badakalar N3bn.
Shugaba Bola Tinubu ya roƙi matasan Najeriya da kada su fito zanga-zangar da suke shiryawa. Ya bayyana irin tagomashin da ya gwangwaje 'yan Najeriya da shi.
Ƙaramin ministan man fetur, Sanata Heineken Lokpobiri, ya shiga tsakanin dambarwar da aka fara da Dangote da cibiyoyin kula da man fetur a Najeriya.
Shahararren marubuci, Farfesa Wole Soyinka ya bayyana cewa ba zai ce komai a kan salon mulkin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ba duk da ya yi alkawarin haka.
Majalisar dattawa da kungiyar mata ta ƙasa sun bukaci a sanya ƴan aikin gida a tsarin sabon mafi karancin albashi na kasa wanda aka amince da shi kwanan nan.
Ministan kasafin kudi da tsare tsare, Atiku Abubakar Bagudu ya bayyana yadda Bola Tinubu zai kashe sabon kasafin kudin N6.2tr a kan manyan ayyuka a Najeriya.
Kungiyar Kwadago a Najeriya ta yi magana kan shirin zanga-zanga da ake yi a kasar inda ta ba Shugaba Bola Tinubu shawarar yadda zai dakile shirin.
Hafsun sojojin Najeriya, Laftanal Janar Taoreed Lagbaja ya bayyana hakar ma'adanai da satar shanu cikin manyan abubuwan da ke kawo cikas wajen yakar yan ta'adda.
Kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) ta yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya gayyaci shugabannin matasan da ke shirin yin zanga-zanga a fadin kasar.
Masu zafi
Samu kari