Latest
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da kudirin sabon mafi karancin albashin ma'aikata wanda shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya mika a gabanta.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya ce wasu daga cikin jami'an kamfanin man fetur na kasa (NNCPL) sun mallaki karamin wurin gyara mai a Malta.
Shugaban kamfanin mai na NNPCL, Mele Kyari ya mayar da martani mai zafi ga attajiri Aliko Dangote kan zarge-zargensa game da masa zagon kasa a harkar mai.
Yusuf Adamu Gadgi na wakiltar mazabar Pankshin/Kanam/Kanke a majalisar wakilai a karkashin inuwar jam'iyyar APC. Ya taba rike mukamin mataimakin kakakin majalisa.
Fitacciyar jarumar Nollywood Egbuson-Akande, ta musanta rade-radin dake yawo na cewa tana mu'amala da shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio.
Kungiya mai fafutukar kare hakkin mata (VIEW) ta caccaki shugaban majalisa Sanata Godswill Akpabio bayan dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan daga magana.
Rahotanni da muka samu yanzu na nuni da cewa sanata mai wakiltar Imo ta Gabas kuma dan jam’iyyar Labour, Ezenwa Onyewuchi, ya koma jam’iyya mai mulki a kasa ta APC.
Ƙungiyar Ohanaeze Ndigbo ta tabbatar da cewa ba za a taba samun zaman lafiya da cigaba a Najeriya matukar ana cigaba da waresu da musu rashin adalci.
Tsohon Ministan wasanni da ci gaban matasa a gwamnatin Buhari, Sunday Dare ya shawarci matasan kasar nan a kan hanyar samun saukin halin da ake ciki.
Masu zafi
Samu kari