Latest
Shekara daya kacal da zaben shugaban kasa na 2023, an fara samun sauyi yayin da yawan sanatocin jam’iyyar Labour ke raguwa. Mun tattara jerin sunayen sanatocin.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya nuna rashin jin dadinsa kna zanga-zangar da ake shirin yi a fadin kasar nan. Ya ce siyasa ce kawai.
An bankado dalilin da ya sa yan majalisa su ka gaggauta amincewa da kudirin gwamnatin a kan batun mafi karancin albashi, an yi zargin ba wa 'yan majalisa cin hanci.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya nemi afuwar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan biyo bayan kalaman da ya yi mata a zauren majalisar.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya roki matasan Najeriya su janye zanga zangar da duek shirin yi a wata mai zuwa, ya ce zai magance dukkan damuwarsu.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi zargin cewa wasu 'yan siyasa ne suke shirya zanga-zangar nuna adawa da gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Jim kaɗan bayan sanatan LP ya koma APC, Hon Salman Idris na jam'iyyar ADC daga jihar Kogi ya sanar da bin sahunsa zuwa jam'iyya mai mulkin Najeriya ranar Talata.
Shugaban APC na rikon kwarya a jihar Rivers, Cif Tony Okochaya musanta raɗe raɗin da ke yawo cewa Nyesom Wike na da ta cewa a zartar da matakai a jam'iyyar.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan shirin hana 'yan kasa yin zanga-zanga.
Masu zafi
Samu kari