Latest
Jam'iyyar APC ta goyi bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yayin da masu niyyar zanga-zanga ke shirin farawa a fadin kasar nan. Ta ce akwai kuskure a bukatunsu.
An shiga jimami a Najeriya bayan sanar da mutuwar Sanata Ifeanyi Ubah da ke wakiltar Anambra ta Kudu a Majalisar Dattawa a birnin Landan da ke Burtaniya.
Kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) karkashin Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya roki masu shirya zanga zanga da gwamnatin tarayya su dawo teburin tattaunawa.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya kira wata ganawa da shugabannin APC a jihohi 36 a kasar yayin da ake shirin shiga zanga-zanga na halin kunci.
Kungiyar kwadago TUC ta bayyana cewa ba ta da shirin shiga zanga zangar tsadar rayuwa da ake shirin yi a faɗin Najeriya saboda babu wanda ya sanar da ita.
Tsohon daraktan hukumar DSS, Mike Ejiofor ya yi martani kan zanga-zanga a lokacin mulkin Goodluck Jonathan da kuma wanda za a yi yanzu kan halin kunci.
Jagoran NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya gargadi masu shirin yin zanga zanga su sake tunani domin gujewa illar da hakan zai haifar kamar asarar rayuka.
Gwamnatin jihar Sokoto ta bayyana cewa babu ruwanta da zanga-zangar da aka shirya gudanarwa a fadin kasar nan. Ta ce zanga-zangar ba ta da amfani.
An tattaro lokutan da ministar harkokin mata ta tada kura a Najeriya. Bola Ahmed Tinubu ya nada Uju Kennedy-Ohanenye a matsayin Ministan harkokin mata a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari