Latest
Hukumar jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi ta tabbatar da rasuwar Naja'atu Hassan, ɗalibar Kwanfuta da ke 300 level bayan ta shiga wankan safe.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bukaci 'yan Najeriya da su hakura da fitowa kan tituna domin gudanar da zanga-zanga a fadin kasar nan.
Kungiyar Kiristocin Najeriya ta CAN ta fadi matsayarta kan zanga-zanga bayan malaman Musulunci inda ta yi gargadi kan fita zanga-zanga a fadin kasar.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun hallaka mutum 5 ƴan gudun hijira a masallaci a kauyen Katapko da ke yankin ƙaramar hukumar Toto a jihar Nasarawa ranar Alhamis.
Babban Sifetan 'yan sanda a Najeriya, Kayode Egbetokun ya ba matasa masu shirin zanga-zanga damar gudanar da ita cikin lumana amma tare da gindaya wasu sharuɗa.
Manyan Malamai a Najeirya sun gana da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, sun yi kira ga matasa su janye shirinsu na yin zanga zanga a faɗin ƙasar nan.
Babban sufetan ƴan sanda na kasa, IGP Kayode Egbetokun ya bayyana cewa bayanan sirri sun nuna cewa an ɗauko ɓata gari daga ketare su shiga zanga zanga.
Gamayyar malaman addinin Musulunci a jihar Ogun sun yi Allah wadai da shirin gudanar da zanga-zanga a fadin Najeriya inda suka shawarci matasa kan haka.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a farkn shekarar 2024, an samu habakar tattalin arziki irinsa mafi girma a cikin shekaru shida. Minista Wale Edun ne ya fadi haka.
Masu zafi
Samu kari