Latest
'Yan majalisar dokokin jihar Kebbi guda uku da aka zaba a inuwar jam'iyyar PDP sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a jihar. Sun samu tarba mai kyau.
An nemi asusun Rarara a kafar Facebook an rasa bayan da ya saki wata waka da ya yaba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Asabar na watan Yuli.
Hukumar matasa masu yiwa kasa hidima ta NYSC ta yi gargadi kan shiga zanga-zanga musamman masu bautar kasa inda ta ce haramun ne su shiga lamarin.
A makon nan ne kwatsam aka ji yadda Rarara ya saki sabuwar da ke yabawa gwamnatin Bola Ahmad Tinubu duk da halin da ake ciki na yunwa da fatara a Arewa.
Kungiyar 'yan asalin jihar Zamfara ta fasa shiga zanga-zangar da za a yi a fadin kasar nan a ranar 1 ga watan Agustan 2024. Ta ce babu tsari mai kyau.
Fitaccen malamin addinin Musulunci ɗan asalin ƙasar Sudan ya ja kunnen matasan Najeriya da kar su yi kuskuren ba maƙiya dama su shigo su ruguza ƙasar su.
Fitaccen mawaki Habeeb Okikiola da aka fi sani da Portable ya dira kan masu zanga-zanga inda ya ce talauci da rashin aiki ne yake saka matasan ke son fita.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya tura sakon ta'aziyya ga iyalan marigayi Sanata Ifeanyi Ubah da abokansa da ma al'umma da gwamnatin jihar Anambra kan wannan rashi.
Sanata Ifeanyi Ubah, ya rasu yana da shekara 52 a duniya. Majalisar dattawan Najeriya ta tabbatar da rasuwan sanatan mai wakiltar Anambra ta Kudu.
Masu zafi
Samu kari