Latest
Duk da matasan kasar nan sun bayyana cewa za su gudanar da zanga-zangar lumana a cikin kwanaki 10, yan kasuwa sun dauki matakin ba wa shagunansu da ke Kano tsaro.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai farmaki a wani ofishin 'yan sanda da ke jihar. Sun hallaka mutum tare da kona motoci da babura.
A ranar Asabar ne hukumar ITA ta sanar da cewa, an dakatar da 'yar wasan damben nan ta Najeriya Cynthia Temitayo Ogunsemilore daga gasar Olympics ta birnin Paris.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya zargi wasu 'yan siyasa da ba su yi nasara a zabe da shirya wannan zanga-zanga domin kifar da gwamnatin Tinubu a kasar.
Ministan ayyuka, David Umahi ya roki matasa da su hakura da zanga-zangar da suke shirin yi inda ya yi ikirarin cewa Tinubu ne silar rashin lalacewar Najeriya.
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta bayyana cewa ta shirya tabbatar da taron rayuka da dukiyoyi yayin da jama'a ke shirin gudanar da zanga zanga.
Fitaccen mai sharhi kan al'amuran al'ummar Najeriya, Farfesa Farooq Kperogi, ya bayyana hakikanin wadanda suka dauki nauyin zanga-zangar da ake shirin yi a kasar.
Al'ummar wasu unguwanni daga jihar Kano sun kai wa Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ziyara domin nuna goyon bayansu gare shi tare da masa addu'o'i.
Gwamnatin jihar Plateau ta fito ta yi martani kan zargin cewa ta ware N3.9bn domin siyo motocin alfarma ga gwamnan jihar. Ta fadi yadda abin yake.
Masu zafi
Samu kari