Latest
Kungiyar Arewa Youth Assembly, ta ba shugaban matatar man Dangote shawara kan rikicinsa da hukumomi a Najeriya. Kungiyar ta ce ya bi doka kawai ya huta.
Wani matashi a jihar Neja ya fada komar 'yan sanda bayan ya yi kora ga jama'a da su fito zanga-zangar da ake shirin fara gudanarwa a fadin kasar nan.
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da cewa wani dan majalisar dokokin jihar na hannunta kan zargin hada baki da 'yan bindiga wajen tafka ta'asa a jihar.
Dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi ya fadi matsayarsa kan shriin zanga-zanga da matasa ke yi a watan Agusta.
Wasu daga cikin jaruman Kannywood sun fice daga NNPP zuwa APC a jihar Kano. Rabi'u Daushe, Hauwa Waraka, Alhaji Habu Tabule na cikin wadanda Barau Jibrin ya karba.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Enugu ta dakatar da shugabanta tare da wasu mambobin kwamitin zartaswa na jihar. An zayyano laifukan da ake zarginsu da su.
Tsohon kwamishina a jihar Kaduna, Alhaji Lawal Yusufu Saulawa ya rasu yana da shekaru 80 a duniya inda aka yi jana'izarsa a yau Lahadi a jihar Kaduna.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya zayyano hanyoyi guda shida wadanda suke sanyawa zanga-zangar lumana ta koma tashin hankali.
Fadar shugaban kasa ta fito ta musanta batun wani jawabi da ake cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi inda ya dauki matakan tsuke aljihun gwamnati.
Masu zafi
Samu kari