Latest
Gwamna Alex Otti ya bayyana shirinsa na rusa sabon gidan gwamnatin da ya gada na makudan kuɗi, ya ce tsarin ginin bai yi daidai da al'ummar jihar Abia ba
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari kan jami'an 'yan sanda a jihar Imo yayin da suke tsaka da gudanar da aikinsu. Sun hallaka jami'ai tare da farar hula a harin.
Mutane da dama sun jikkata bayan wasu miyagu sun farmaki babbar motar bas makare da kayan abinci a jihar Cross River inda suka tafka barna tare da sace kaya.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta ce mayasan Ibo sun fita daga jerin kungiyoyin da za su shiga zanga-zangar yunwa, inda suka zabi tattaunawa da gwamnati.
Rundunar yan sanda a jihar Anambara ta cafke wani mutum mai tsafi da kasusuwan dan Adam. Bokan mai suna Ezekiel ya ce daga jihar Ebonyi aka kawo masa kasusuwan.
Gwamnatin Jihar Yobe ya umarci makarantu sakandire da firamare su ba ɗalibansu hutu daga gobe Laraba, 31 ga watan Yuli saboda zanga zangar da za a yi.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Uche Secondus ya ce shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ba zai iya hana zanga-zanga ba saboda shi ma ya ci moriyarta.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ba za ta iya cigaba da biyan tallafin man fetur ba kasancewar bai cikin kasafin kudin wannar shekarar. Idirs Muhammad ne ya magantu
Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahuta Rarara ya ce shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya na kokarin gaske wajen tallafawa 'yan kasa da magance yunwa.
Masu zafi
Samu kari