Latest
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnoni hudu sun sanya dokar hana fita ta awanni 24 a jihohinsu yayin da zanga zangar lumana ta rikide zuwa tashin hankali.
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta yi magana kan harin da aka ce an kaiwa ofishinta na Nyanya a ranar Alhamis bayan da aka fara zanga-zanga.
Rundunar 'yan sanda ta yi shirin ko ta kwana yayin da masu zanga-zanga suka kashe jami'in dan sanda 1 da kuma lalata ofisoshin rundunar a sassan kasar.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya bayyana cewa jami'an tsaro sun bankado wani sanata da ke daukar nauyin zanga-zangar adawa da gwamnatin Tinubu.
Masu zanga-zangar da ke adawa da halin matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a kasar nan, sun dira a gidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da ke Daura.
An shiga fargaba a yankin Kubwa da ke babban birnin tarayya Abuja bayan 'yan daba sun karbe zanga-zanga daga hannun yan gari bayan sun rufe hanyoyi.
An tafka ta'asa yayin gudanar da zanga-zanga ta ranar farko a birnin Kano da kewaye inda jama'ar gari da 'yan daba su ka rika satar kayan jama'a.
Rahotanni sun bayyana cewa an kashe wasu matasa guda hudu da ke aiki a wani gidan mai a jihar Borno yayin da zanga-zangar yunwa ta rikide zuwa tashin hankali.
Rundunar 'yan sanda a jihar Niger ta tabbatar da kama wasu mutane 11 da ake zargi da hannu a saka wutar a sakatariyar karamar hukumar Tafa a jihar.
Masu zafi
Samu kari