Latest
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya bukaci wadanda suka soki mulkin Muslim-Muslim na Bola Tinubu su nemi gafara saboda karyar da suka yada.
Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddammar da raba katin ATM ga mutane 23,000 a karkashin shirin tallafi na NSIP domin yaki da talauci. Ya kawo wasu shirin tallafi.
Jam'iyyar APC ta dauki matakin kora kan tsohon ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola daga jam'iyyar. APC ta kori tsohon gwamnan ne bisa zargin cin amana.
Kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) ta bayyana shirinta na yin zanga-zanga a ranar Talata, 4 ga watan Fabrairu, 2025 kan ƙarin kudin kiran waya da data.
Majalisar dokokin Kano ta bayyana rashin jin dadinta a kan yadda .sai aikata mugayen laifuffuka su ke neman mafaka a gine-ginen da ba a kammala su ba a fadin jihar.
Gwamnati ta rufe masallacin Hausawa na Agege da ke Legas yayin da bangarori uku ke takaddama kan wanda zai gaji marigayi babban limamin masallacin.
Gwamna Caleb Mutfwang na Plateau ya sallami kwamishinoni biyar daga majalisar zartarwa, inda aka nada sababbi domin maye gurbinsu ba tare da bata lokaci ba.
Hukumar kula da harkokin sufurim jiragen sama watau NCAA ta dakatar da ayyukan jiragen Max Air na tsawon watanni 3 sakamakon abin da ya faru a Kano.
Bayan ficewar tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola daga APC, Jam’iyyar NNPP a jihar ta bayyana shirinta na karɓarsa zuwa gare ta domin ci gaban jihar.
Masu zafi
Samu kari