Latest
A ranar farko na zanga-zangar adawa da manufofin gwamnatin tarayya ne wasu bata-gari su ka rika fasa shaguna tare da dibar kayan mutane da sunan sun ci ganima.
Jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta yabawa Gwamna Dauda Lawal kan shugabanci nagari da yake yi inda ta ce shi ne musabbabin rashin gudanar da zanga-zanga.
Gwamnan jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya yi karin haske kan dalilin da ya sa bai sanya dokar hana fita ba a jihar yayin zanga-zanga.
Bashir Alhassan mai shekara sama da 60 ya na cikin wadanda suka fita zanga-zanga a Kano. Tsohon ya shaidawa Legit abin da ya fitar da shi kan tituna a shekarunsa.
Gwamna Babagana Umaru Zulum na jihar Borno ya ɗage dokar hana fita na wucin gadi, ya kuma miƙa sakon ta'aziyya ga iyalan waɗanda suka mutu a harin bom.
Bola Tinubu ya kawo cigaba a asusun kudin waje da wasu bangarori X a shekara. Olusegun Dada, ya jero wasu cigaba da aka samu a tattalin arziki a mulkin APC.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazak ya kafa kwamitin mutane 21 saboda mafi karancin albashin ma'aikata na N70,000 yayin da ake zanga-zanga.
Primate Elijah Babatunde Ayodele ya ba shugaban kasa Bola Tinubu shawara kan matsalar da ke gwamnatinsa yayin da ake ci gaba da zanga-zanga a fadin kasar nan.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jaddada cewa gwamnatinsa na ɗaukar matakai masu tsauri ba don komai ba sai don farfaɗo da tattalin arzikin ƙasar nan.
Masu zafi
Samu kari