Latest
Shugaban kungiyar ci gaban dan Adam da muhalli (HEDA), Olarenwaju Suraju ya zayyana manyan ma'aikatu uku da ayyukan cin hanci da rashawa ya yiwa katutu a Najeriya.
Gwamnatin Kano za ta kafa kwamitin shari’a domin yin cikakken bincike kan yadda hukumomin tsaro suka gudanar da ayyukansu a lokacin zanga-zanga a jihar.
Bayan shafe kwananki hudu ana zanga zangar lumana a jihar Filato, wasu matasa sun jefa jihar a matsala bayan sun yiwa yan kasuwa barazana kan kayansu a Jos.
Ma'aikatar shari'a ta Kano ta tafka asara bayan masu zanga-zanga sun kutsa cikinta tare da sace muhimman abubuwa daga cikin akwai kudi masu yawa da bindigu.
Jigon jam'iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso, ya bukaci a dora alhakin barnar da aka yi a Kano yayin zanga-zanga kan Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Jami’an hukumar tsaro na farin kaya (DSS) sun kama Michael Lenin, daya daga cikin jagororin zanga-zangar 'kawo karshen mummunan mulki' da ake yi a birnin Abuja.
Bayan fara zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a jihar Kano, an zargi yan sanda da kashe masu zanga zanga a Kurna da Nasarawa kamar yadda Jafar Jafar ya wallafa.
Gwamnan jihar Plateau Caleb Mutfwang, ya sanya dokar hana fita bayan wasu bata gari sun yi sace-sace a shagunan mutane yayin zanga-zanga a jihar.
Tsohon shugaban kasan Najeriya a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya musanta cewa ya fi son mulkin soja fiye da na dimokuradiyya a kasar nan.
Masu zafi
Samu kari