Latest
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta dauki matakai domin rage wahalhalun da ake fama da su a kasar nan. Ya ce ya ba jihohi N570bn.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a zaben 2023, Dakta Cosmos Ndukwe ya sauya sheka zuwa APC wanda Hon. Benjamin Kalu ya karbe shi jihar Abia.
Legit Hausa ta lissafo wasu muhimman abubuwa guda 9 da Shugaba Bola Tinubu ya fada a ranar Lahadi, 4 ga watan Agusta, yayin jawabi ga masu zanga-zangar yunwa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba zai zura idanu ya kyale wasu tsirarun 'yan siyasa su tarwatsa Najeriya ba ta hanyar rura wutar zanga-zangar da ake yi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fito ya gayawa 'yan Najeriya dalilinsa na cire tallafin man fetur a jawabin da ya yi kan zanga-zangar da ake yi a fadin kasar nan.
Kungiyar Edolites For Peace and Progress ta yi zargin cewa APC na kokarin kwace zanga-zangar yunwa da ake yi domin cimma manufar siyasa a jihar Edo.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta lamunci nuna bambancin kabilanci ba a kasar nan. Ya ja kunnen masu yin hakan.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana damuwa kan yadda aka samu rasa rayuka da dukiyoyi yayin zanga-zanga inda ya roki matasa su janye hawa titunan kasar.
Sojoji sun tarwatsa mutane a wajen Mai shayi sun kwashe masa burodi da madara. Wani mazaunin unguwar Dorayi, Magaji Kabiru Getso ya yi wannan ikirari.
Masu zafi
Samu kari