Latest
Awanni 24 bayan jawabinsa, shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sa labule da manyan hafsoshin tsaron ƙasar nan a Aso Villa yayin da ake tsakiyar zanga zanga.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan daba sun farmaki masu zanga-zanga da suka yi dafifi a kusa da ofishin Babajide Sanwo-Olu, gwamnan jihar Legas a ranar Litinin.
Gwamnatin Najeriya ta bukaci al'ummar Najeriya da ke Birtaniya da su yi taka tsantsan kan shiga taruka da zanga zanga bayan an fara zanga zanga a Birtaniya.
Dan majalisar da ke wakiltar Doguwa/Tudun Wada a majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa, ya caccaki takwaransa na jam'iyyar NNPP, Abdulmumin Jibrin Kofa.
Solomom Dalung ya bayyana jawabin da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi ranar Lahadi a matsayin wanda ba ya kunshe da saƙon komai game da zanga zanga.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana fita ta awa 24 bayan da ta samu hujjojin cewa wasu miyagu sun kwace zanga-zangar yunwa da ake yi a jihar.
Wasu daga cikin jagoroin kungiyoyin da ke gudanar da zanga-zanga sun bayyana janyewarsu bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabin neman tattaunawa.
Jama'ar Kano sun fara hallara domin gudanar da sallah da azumi ganin yadda zanga-zangar lumana ta rikide zuwa tashe-tashen hankula da kashe-kashe.
Masu zanga-zanga sun fara yin awon gaba da kayan jama'a a wasu sassa na jihar Kaduna yayin da zanga-zanga ta fara tsananta a rana ta biyar. Bidiyo ya fita.
Masu zafi
Samu kari