Latest
Bola Tinubu ya sha suka kan jawabin da ya gudanar a jiya Lahadi 4 ga watan Agustan 2024 inda suka ce bai yi magana kan bukatun masu zanga-zanga ba.
Shugaban Jami'ar Al-Istiqama da ke Kano, Farfesa Salisu Shehu ya bayyana yadda suka jagoranci zanga zanga tare da Sheikh Jafar amma ta dawo tarzoma a Kano.
Mun tattaro abin da aka rika biyan manyan jami’an gwamnatin tarayya daga shekarar 1979 zuwa 1983 tun daga Shugaban kasa zuwa sauran shugabannin Najeriya a 1979
Za a ji yadda kudin ma’aikata ya tashi daga N3000 a 1999 zuwa yau. Shehu Shagari ya fara kawo dokar mafi karancin albashi, kowa ya rika samun akalla N125 a wata.
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ba za ta amince da duk wani yunƙuri na fakewa da zanga-zangar da ake yi wajen sauya gwamnatin Dimokuraɗiyya a Najeriya ba.
Mahukunta a jami'ar Bayero ta Kano sun bayyana sassautawa daliban jami'a saboda dokar takaita zirga-zirga, inda ga dakatar da ɗaukan darussa har sai an janye dokar.
Gweamnatin Kano ta dauki matakai shida na ganin ta magance matsalolin masu zanga-zanga yayin da kuma ta yi magana kan daga turar Rasha da aka yi a jihar.
Ofishin jakadancin ƙasar Rasha a Najeriya ya nesanta gwamnatin ƙasar daga zargin hannu a ɗaga tutocinta da masu zanga zanga ke yi musamman a jihohin Arewa.
Tun fara zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya an samu muhimman abubuwa da suka ja hankalin al'umma wanda suka hada da daga tutar Rasha da jawabin Tinubu.
Masu zafi
Samu kari