Latest
Hukumar ICPC mai yaki da cin hanci da rashawa ta kai samame hukumar alhazai ta kasa NHCON kan zargin karkatar da kudin tallafi N90bn. Ta kama daraktan NAHCON.
Tsohon mataimakin shugaban PDP, Bode George ya bukaci Bola Tinubu ya fadi gaskiya ga yan Najeriya kan maganar cewa ya dawo da tallafin man fetur a boye.
Tsohon shugaban ƙasa, Cif Olusegun Obasanjo ya shiga taron sirri da ƴan majalisar wakilan tarayya shida a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun yau Juma'a.
Yayin da ake cikin jimamin rashin ƴan Majalisar Tarayya a kwanakin nan, an sake tafka babban rashi bayan rasuwar tsohon dan Majalisar, Wole Diya a Lagos.
Rahotanni sun bayyana cewa ƴan bindiga sun hallaka aƙalla mutane 30 a wani mummunan hari da suka kai yankin ƙaramar hukumar Ukum a jihar Benuwai.
Sanata mai wakiltar mazabar Delta ta Arewa, Ned Nwoko, ya lashi takobin daukar matakin shari'a kan masu yada karya a kansa, yayin da ya karyata rahoton cewa ya mutu.
Yan kasuwa sun tsawwala farashin kayan masarufi tun bayan rage lokacin takaita zirga-zirga a jihar Kano inda farashin shinkafa, fulawa da sukari su ka tashi.
Shugaban APC a kasar Amurka ya bukaci yan Najeriya su kara hakuri da Bola Tinubu, ya yi kira kan cigaba da yada ayukansa a kowane lokaci domin samun hadin kai.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya musanta cewa gwamnatin tarayya ta rabawa jihohin tallafin N470bn domin faɗaɗa tallafin rage raɗaɗi ga ƴan Najeriya.
Masu zafi
Samu kari