Latest
Rundunar 'yan sandan Kano ta hakikance kan cewar babu mutumin da harbin bindiga ya yi sanadiyyar rasuwarsa yayin zanga zanga duk kuwa da an samu rahotannin haka.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Esther Walson-Jack a matsayin sabuwar shugabar ma’aikatan gwamnatin tarayya, yayin da Yemi-Esan ta kammala nata aikin.
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya bayyana cewa Donald Trump ya zama babbar barazana ga Amurka a zabe mai zuwa ko ya ci zabe ko ya fadi akwai matsala.
Mataimakin shugaban kasan Iran, Mohammed Javad Zarif ya yi murabus daga mukaminsa. Murabus din na sa na zuwa ne kwanaki 11 bayan ya hau kan mulki.
A ranar Litinin ne hukumar WAEC ta sanar da cewa ta rike sakamakon dalibai 215,267 da suka zana jarrabawar kammala sakandare (SSCE) ta shekarar 2024.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC na Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya ce ƴan majalisun tarayya da na jihohi sun zama ƴan amshi shata a Najeriya.
Wata mata mai suna Ella Jeffery ta dauki hankulan masu amfani da shafukan sada zumunta da hukumar shige da fice da ta kasa bayan yaga fasfon mijinta.
Daga karshe WAEC ta fitar da sakamakon jarabawar WASSCE na shekarar 2024. Legit Hausa ta samu sanarwa daga hukumar jarabawar a safiyar Litinin 12 ga Agusta, 2024.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi martani ga gwamnan Oyo, Seyi Makinde bayan ya yi korafi kan kudi N573bn da gwamnatin tarayya ta ce ta tura ga jihohi.
Masu zafi
Samu kari