Latest
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta janye dokar hana fita da ta sanya a jihar. A yanzu mutane za su iya ci gaba da harkokinsu.
Gwamna Godwin Obaseki Joseph Eboigbe a matsayin sabon sakataren gwamnatin jihar Edo bayan Osarodion Ogie ya yi murabus domin tsayawa takara a zaben gaba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake nadin shugaban hukumar kula da iyakoki ta kasa (NBC). Adamu Adaji ya koma mukamin a wa'adi na biyu.
Bayan zanga zangar tsadar rayuwa yan Arewa sun dukufa da yin addu'oi da salloli, farashin kayayyaki sun tashi a kasuwa, Kashim Shettim ya magantu kan hadin kai.
Babbar kotun tarayya mai zama a babban birnin tarayya Abuja ta kori karar da wasu ƴan Najeriya suka nemi a dakatar da masu zanga-zanga daga sake fitowa.
Rundunar 'yan sandan Kano ta bayyana cewa ta damke akalla mutane 873 bisa zargin karya doka kwanakin da aka gudanar da zanga zanga a jihar, an kai wasu Abuja.
Kimanin mutane bakwai ne 'yan bindiga suka kashe a kauyen Sai da ke jihar Taraba. An ruwaito cewa wasu fusatattun matasa sun yi harin ramuwar gayya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sha suka daga wajen manyan yan siyasa da suka hada da Peter Obi, Lukman Salihu da yan kwadago kan zanga zanga.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar ya fito ya caccaki salon mulkin gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari